BAMBANCI DA ALAKAR DA KE TSAKANIN HAUSAR KWANTAGORA DA SAKKWATANCI TA FUSKAR FURUCI

Wannan aiki za ya yi bincike ne a kan alakar da ke tsakanin Karin harshen Hausar Sakkwatanci da kuma Hausar Kwantagora. Aikin zai ba da karfi ne wajen gano kama da bambanci da ake samu tsakanin Sakkwantanci da Hausar Kwantagora ta fuskar furuci. Hakazalika aikin zai yi bayani a kan nasabar da ke tsakanin al'ummar Kwantagora da Sakkwatawa ta fuskar tarihi da zamantakewa. Haka aikin za ya yi nazarin wasu karuruwan harshen Hausa da irin tasirin ko gudummuwarsu a Hausar Kwantagora. Har wa yau, aikin zai yi bitar ayyukan magabata masu alaka da Karin harshe. Takaitaccen tarihin kafuwar masarautar Kwantagora da irin nau'in al'umma da ke ciki na daga cikin abin da wannan aili za ya lalubo. Aikin ba zai tsaya ba sai ya kawo misalan Kwayoyin sautuka da ake amfani da su a Hausa Kwantagora da suke da nasaba da Sakkwatanci. Za a yi amfani da hanyar karance-karancen littattafai da kundaye da mukalu da Rasidu da wasika da wasu takardu da aka rubuta wajen gudanar da wannan aiki. Haka za a yi amfani da hanyar tattaunawa na baka da baka da ziyatar wajajen tarurukan mutane domin samun bayanai da suka ji6inci wannan aiki. Amfani da wasu shirye-shiryen rediyo da talabijin na daga cikin hanyoyin da za a bi domin kwaliya ta biya kudin sabulu. Da fatar wannan aikin za ya taimaka wajen zurfafa binciken a kan ilimin Karin harshe da zamantakewar al'umma da sauran makamantar hakan.

Authors

Institutions

Publication Details

Journal
Journal of Educational Studies Trends and Practice
Published
2026-11-02
DOI
https://doi.org/10.70382/sjestp.v14i8.0119
Primary Topic
Linguistics, Language Diversity, and Identity
Type
article
Field-Weighted Citation Impact
0.00
Controls
|||
ALL TIME
JAN
FEB
MAR
APR
MAY
JUN
JUL
AUG
SEP
OCT
article

BAMBANCI DA ALAKAR DA KE TSAKANIN HAUSAR KWANTAGORA DA SAKKWATANCI TA FUSKAR FURUCI

MUHAMMAD AWWAL INUWA
Journal of Educational Studies Trends and Practice
Linguistics, Language Diversity, and Identity
article

BAMBANCI DA ALAKAR DA KE TSAKANIN HAUSAR KWANTAGORA DA SAKKWATANCI TA FUSKAR FURUCI

MUHAMMAD AWWAL INUWA
article en

Abstract

Wannan aiki za ya yi bincike ne a kan alakar da ke tsakanin Karin harshen Hausar Sakkwatanci da kuma Hausar Kwantagora. Aikin zai ba da karfi ne wajen gano kama da bambanci da ake samu tsakanin Sakkwantanci da Hausar Kwantagora ta fuskar furuci. Hakazalika aikin zai yi bayani a kan nasabar da ke tsakanin al'ummar Kwantagora da Sakkwatawa ta fuskar tarihi da zamantakewa. Haka aikin za ya yi nazarin wasu karuruwan harshen Hausa da irin tasirin ko gudummuwarsu a Hausar Kwantagora. Har wa yau, aikin zai yi bitar ayyukan magabata masu alaka da Karin harshe. Takaitaccen tarihin kafuwar masarautar Kwantagora da irin nau'in al'umma da ke ciki na daga cikin abin da wannan aili za ya lalubo. Aikin ba zai tsaya ba sai ya kawo misalan Kwayoyin sautuka da ake amfani da su a Hausa Kwantagora da suke da nasaba da Sakkwatanci. Za a yi amfani da hanyar karance-karancen littattafai da kundaye da mukalu da Rasidu da wasika da wasu takardu da aka rubuta wajen gudanar da wannan aiki. Haka za a yi amfani da hanyar tattaunawa na baka da baka da ziyatar wajajen tarurukan mutane domin samun bayanai da suka ji6inci wannan aiki. Amfani da wasu shirye-shiryen rediyo da talabijin na daga cikin hanyoyin da za a bi domin kwaliya ta biya kudin sabulu. Da fatar wannan aikin za ya taimaka wajen zurfafa binciken a kan ilimin Karin harshe da zamantakewar al'umma da sauran makamantar hakan.

Journal of Educational Studies Trends and Practice
Yusuf Maitama Sule Federal University of Education, Kano (NG)
Openalex Percentile: Top 4%
Linguistics, Language Diversity, and Identity
AI Navigator

Ask Laika to Summarize, Analyze, and Connect papers live on the map.

Summarize Papers & Methodologies

Extract key findings, datasets, and comparative methods across publications.

Benchmark Rankings & Visual Analytics

Rank top research institutions, authors, funders, topics, and journals by Field-Weighted Citation Impact (FWCI) and paper volume with instant charts.

Connect Distant Disciplines

Bridge topological clusters on the map to find hidden collaborative intersections.

Laika access coming soon